INFO:
Wannan wata 'yar dabara ce muke yi da yara kullum, in munzo tashi a makaranta sai mu rage kamar minti ishrin haka, mu yi amfani da wannan damar mu haddace kamar ãya daya1 ko biyu1 sai muyi fatiha.